News

Arsenal na daf da kammala cinikin É—aukar Viktor Gyokeres daga Sporting, Yoane Wissa ya nuna sha'awar komawa Tottenham.