Ƴan sandan Birtaniya na ci gaba da riƙe wani mutum-mutumi da aka sace wanda kimarsa ta kai miliyoyin daloli. Suna ci gaba da riƙe mutum-mutumin ne sakamakon rashin jituwa da aka samu tsakanin dillalan ...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Ibadan babban birnin Jihar Oyo a kudancin Najeriya ta yanke wa wani mutum da ya yi sojan gona a matsayin jami'in hukumar DSS hukuncin shekara 12 a gidan yari.
'Yan sandan Faransa sun killace ofishin jakadancin Iran da ke birnin Paris, bayan da wani mutum ya yi ikirarin tayar da wani abin fashewa da ke jikinsa a ciki. Karin bayani:Iran ta ce babu wani abin ...
Mutum 5 ne suka jikkata a sakamakon harin da wani mutum ya kai da wuka a kan jama'a da ke tsakiyar hada-hada a wata babbar cibiyar saye da siyarwa a birnin Manchester. Jami'an 'yan sandan sun sanar da ...
An caka wa wasu ƙananan yara huɗu wuƙa a wani wurin shaƙatawa da ke kusa da tafkin Annecy, a kudu maso gabashin Faransa, in ji ministan cikin gida. Ƴan sanda sun ƙoƙarin kama wanda ya kai harin, in ji ...